Skip to content

Aso – Kunya Ft. CeeJay [MP3 and Lyrics]

Kunya Download and Lyrics | Aso Ft. CeeJay

Nigerian Gospel Music Minister, Worship Leader, Aso features CeeJay in powerful single titled “Kunya“.

Download Kunya By Aso Ft. CeeJay

Lyrics for Kunya By Aso Ft. CeeJay

(Wanene ya sha kunya)
Shaitan ne ya sha kunya
(Sun ce wai za mu sha kunya)
To wanene ya sha kunya

Oooh Ooh shaitan ne ya sha kunya
Eeeh Eeh ai su ne sun sha kunya

[CHORUS]
(To wanene ya sha kunya)
Shaitan ne ya sha kunya
(Wanene ya sha kunya)
Shaitan ne ya sha kunya

[VERSE]
You were told years back
That you’re never Gonna
make it in life
They mocked at you
And they laughed at you
That you’re never gonna be
The person that you wanna be
They said
You’re never gonna
You’re never gonna
You’re never gonna make it in life but
Look at you now
You’re shinning like a star
Like a diamond in the sky

[CHORUS]
(Wanene ya sha kunya)
Shaitan ne ya sha kunya
(Wanene ya sha kunya)
Shaitan ne ya sha kunya

[VERSE]
Them say I no go grow
Them say I no go prosper
Am living by His grace
His Blessings shower on me
Ni ba zan sha kunya ba
Ooooh shaitan zai sha kunya
To wanene ya sha kunya
Shaitan ne ya sha kunya
To gani nan ina da rai
Shaitan ne ya sha kunya

Wane wanene a wanene wanene
Wanene wanene wanene

[DUET] Shaitan ne ya sha kunya

[CHORUS]
(To Wanene ya sha kunya)
Shaitan ne ya sha kunya
(Sun ce wai za mu sha kunya)
To wanene ya sha kunya

Oooh Ooh shaitan ne ya sha kunya
Eeeh Eeh ai su ne sun sha kunya

[VERSE]
(Sun ce wai zaka sha kunya)
Ai wanene ya sha kunya
(Sun ce wai zaki sha kunya)
To wanene ya sha kunya

Oooh Ooh shaitan ne ya sha kunya
Eeeh Eeh ai su ne sun sha kunya

Oooh Ooh shaitan ne ya sha kunya
Eeeh Eeh ai su ne sun sha kunya

(Shaitan ya sha kunya)

Download Kunya By Aso Ft. CeeJay (MP3)

GET AUDIO

Connect and Follow GospelSongsNG

FACEBOOK TWITTER TELEGRAM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *