Skip to content

Sheks Musa JP – Aikin Banza

Aikin Banza Download, Video and Lyrics | Sheks Musa JP

Gospel Music Minister, Worship Leader, Sheks Musa JP releases powerful single titled “Aikin Banza“.

Download Aikin Banza By Sheks Musa JP

Download Aikin Banza By Sheks Musa JP (MP3)

GET AUDIO

Video : Aikin Banza By Sheks Musa JP

Sheks Musa JP - Aikin Banza (Official Video)

Lyrics for Aikin Banza By Sheks Musa JP

Ka samu mata o
Ka samu mata
Ka samu mata o
Ka samu mata
Idan ka de ne aiki Wawanci o
Ka samu mata
Idan ka de ne aiki bazan
Ka samu mata

Ka samu mata o
Ka samu mata
Ka samu mata o
Ka samu mata
Idan ka de ne aiki Wawanci o
Ka samu mata
Idan ka de ne aiki Wawanci o
Ka samu mata

Ki samu mai gida o
Ki samu mai gida
Ki samu mai gida o
Ki samu mai gida
Idan ki de na aiki bazan
Ki samu mai gida
Idan ka de ne aiki Wawanci o
Ki samu mai gida

Ki samu mai gida o
Ki samu mai gida
Ki samu mai gida o
Ki samu mai gida
Idan ka de ne aiki Wawanci o
Ki samu mai gida
Idan ka de ne aiki Wawanci o
Ki samu mai gida

Ka samu mata o
Ka samu mata
Ka samu mata o
Ka samu mata
Idan ka de ne aiki Wawanci o
Ka samu mata
Idan ka de ne aiki bazan
Ka samu mata

Ka samu mata o
Ka samu mata
Ka samu mata o
Ka samu mata
Idan ka de ne aiki Wawanci o
Ka samu mata
Idan ka de ne aiki Wawanci o
Ka samu mata

Ki samu mai gida o
Ki samu mai gida
Ki samu mai gida o
Ki samu mai gida
Idan ki de na aiki bazan
Ki samu mai gida
Idan ka de ne aiki Wawanci o
Ki samu mai gida

Ki samu mai gida o
Ki samu mai gida
Ki samu mai gida o
Ki samu mai gida
Idan ka de ne aiki Wawanci o
Ki samu mai gida
Idan ka de ne aiki Wawanci o
Ki samu mai gida

Allah ya baka mata
Ta zama yar taimaki ka
Ama ka ne durka durka durka
Idan ka yi haka
Aiki wawanci ka yi
Aiki wawanci ka yi

Allah ya baki mai gida
Mai hankali
Ama ga shi nan ki na zagi
Shege han banza, wawa, sha sha sha
Idan ki yi haka
Aikin bazan ne ki yi
Aikin bazan ne ki yi
Aikin bazan ne ki yi

Mu kaune se ju nan mu
Dan dan dan
Dan Dan dan

Ku rugume
Ku na se
Dan dan dan
Dan Dan dan

Mun dogara ga Yesu
Mun Dogara ga Allah
Ko mai ne ya sa me mu
Mun dogara ga Yesu

Mun dogara ga Yesu
Mun Dogara ga Allah
Ko mai ne ya sa me mu
Mun dogara ga Yesu

Mun dogara ga Yesu
Mun Dogara ga Allah
Ko mai ne ya sa me mu
Mun dogara ga Yesu

Connect and Follow GospelSongsNG

FACEBOOK TWITTER TELEGRAM

1 thought on “Sheks Musa JP – Aikin Banza”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *