Skip to content

Ezekiel Anthony – Sauko Da Ruhun Ka Yau

Sauko Da Ruhun Ka Yau Download, Stream, Video and Lyrics | Ezekiel Anthony & ESC Choir

Sauko Da Ruhun Ka Yau is a phenomenal Hausa song meaning Pour Out Your Spirit.

Download and Stream Sauko Da Ruhun Ka Yau By Ezekiel Anthony

Download and Stream Sauko Da Ruhun Ka Yau By Ezekiel Anthony (MP3)

GET AUDIO

Download and Stream Sauko Da Ruhun Ka Yau By  ESC Choir (MP3)

GET AUDIO

Video : Sauko Da Ruhun Ka Yau By Ezekiel Anthony

Sauko da ruhun ka yau

Video : Sauko Da Ruhun Ka Yau By  ESC Choir

Esc Choir Rendition - Sauko Da Ruhun Ka

Lyrics for Sauko Da Ruhun Ka Yau

Ya Yesu gani na zo, da duk kowa ce kasawata,
Domin neman gafara ta wurin alherin ka
Bayyana ikon ka yau, don ka kone duk muguntata,
sai ka cika ni da duka rayuwan ka

CHORUS
Sauko da ruhun ka yau, ya Yesu ubangijina,
Bu de mani zuciyata, ka nuna mani nufin ka
Don in yi nasara da shaidan, da duk jarabobin duniya,
Cikin sunan Allah Uba ma daukaki

Karfi na iyawata, har ma duka da adlci na,
Duk sun kasa cika to bukatar shari’ar ka,
Cikin alherin ka ne, akwai cikakiyar gafara,
Cikin ta kuwa ake iya bin nufin ka.

Girma da da rajar ka, duk ka barsu cikin sama can
Har ka sauko duniyan nan duk domin ce ton mu
Wahalar kan giciye da mutwar da kayi domi na
Wannan kauna lallai babu misalin ta

Sauko da ruhun ka yau, ya Yesu ubangijina,
Bu de mani zuciyata, ka nuna mani nufin ka
Don in yi nasara da shaidan, da duk jarabobin duniya,
Cikin sunan Allah Uba ma daukaki

Cikin mulkin sama can, yabon nasaran ka ake yi
Wannan nasara itace nasara ta a yau
Yabon k azan rika yi, cikin tunanin furci da
Aikata nufin ka daga yau har aba da

Sauko da ruhun ka yau, ya Yesu ubangijina,
Bu de mani zuciyata, ka nuna mani nufin ka
Don in yi nasara da shaidan, da duk jarabobin duniya,
Cikin sunan Allah Uba ma daukaki

 

Connect and Follow GospelSongsNG

FACEBOOK TWITTER TELEGRAM

16 thoughts on “Ezekiel Anthony – Sauko Da Ruhun Ka Yau”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *