Naka Ne Download and Lyrics | Surplus Ft. Kaburuk
Download Naka Ne By Surplus Ft. Kaburuk (MP3)
Lyrics for Naka Ne By Surplus Ft. Kaburuk
[Verse 1]
ka taho da ga sama
Don ka gan yayan ka na masama
wan da sunayen su ba ya sama
rubuche a litafi na salama
tor, sun kira ga sunar ka
ama ba ka san su ko a rana
wai sujadan su ai na giki ne
gidan ma ga shi can su na tsari kasuwanchi
tor ina dattawa, tambaya neke
ga su a zaune ka tashi
ka yashe mulkin ka
sai ga shi kuwa yau fa sun ki ka
ama tson ka yafi na su
ko wada mi ti ga kai nan da su
sun kai ka ga mutuwa giciye
bayan kwana ukwu ga kai nan can tseye
ya mai sarki mai ceto na
[Bridge]
wa ya isa
ya karbi yabo na
ban gan wani ba sai kai ka dai
na ji na gani
kuma yau zan sheda
uba kai ne maiceto na……
[Chorus]
Hallelujah
Hallelujah
girma daukaka
naka ne (4x)
[Verse 2]
A sunar ka muka taru
mun yi bishara ga shi mun karu
mu ne wayancan yan marayu
ka taro mu gidan ka Don mu rayu
har muka zama almajiran ka
jikin ka muka chi jinin mun sha
mun rage wa yan waye
a kwana a tashi aka waye
yau fa ai mun zama mazaje
ruhun ka kuwa na tare da mu
gagararu ba wani shege
Don zafin mu har kasa yafi chitta
mun yi bishara har cikin jeji
dare da rana ko Wanda ma ko
tubabu na godiya da yabo
rai ra wakokin mu tare da molo
hakika kuwa mu na da robo
[Bridge]
wa ya isa
ya karbi yabo na
ban gan wani ba sai kai ka dai
na ji na gani
kuma yau zan sheda
uba kai ne maiceto na……
[Chorus]
Hallelujah
Hallelujah
girma daukaka
naka ne (repeatedly)
OUTRO
Tor mai za mu kawo kuwa yau in ba girma da daukaka ba
Turbaya kaman ni sai ka karbi yabo na kawai
Mafakata na,ubangijin duniya
Na gode na gode
Download Naka Ne Lyrics (TEXT File)