Alherin Ubangiji na, babu iyaka Alherin Ubangiji na, babu iyaka Kaunan ubangiji na babu iyaka oooh Kaunan ubangiji na ai babu iyaka Alherin Alherin Ubangiji na, babu iyaka Alherin Ubangiji na, babu iyaka Chorus Babu iyaka (babu iyaka) Babu iyaka (babu iyaka) Alherin Ubangiji na, babu iyaka Alherin Ubangiji na abin mamaki ne Kamin in san Yesu Christi Shi ya riga ya san ni Abin da Yesu ya ba ni babu wanda zai ba ni Abin da Yesu ya yi mun babu wanda zai yi mun Shi ne mai biyan bukatu Shi ne mai ba da salama Cikin dukan duniya babu wanda zai yi abun ya yi oh oh Shi ne mai biyan bukatu mun Shi ne mai ba da salama Cikin dukan duniya babu wanda zai yi abun ya yi Alherin Ubangiji na, babu iyaka Alherin Ubangiji na, babu iyaka ai Babu iyaka (babu iyaka) ai Babu iyaka (babu iyaka) ai Babu iyaka (babu iyaka) ai Babu iyaka (babu iyaka) Alherin Ubangiji na, babu iyaka Kaunan ubangiji na babu iyaka Salaman ubangiji na ai babu iyaka