Chorus Yabo, SUJADA Godiya, daga zuchiya na Godiya duka naka ne Stanza 1 Domin duka Abubuwa Wanda kayi ma ni Kai ne masoyi na Domin ka Soni da Rai ka Ka gafarta duka zunubei na Baa Wanda zei soni kamarka/2x Daga sama zuza kasa Daga kasa zuza sama Baa Wanda za Isa karbi Yabo na Stanza 2 Kai daka gafarta zunubei na Kai daka warkasuwa da ni Kai daka ishe Dani Kai ne masoyi na/2x Vamp Karbi yabo, SUJADA na Godiya duka naka ne