Intro No power of hell No schemes of man shall ever hold me captive again Cause You’ve set me free And indeed, I’m freed. Verse1 A da ina zama cikin duhu ne Shaidan ya daure mini zuciya Ya hana ni in bi Yesu Ya hana ni gani haskensa Kuma ina da idanuna, ama ban a gani wuri Ina da kunuwana, ama bana ji Ga bakina, ama baya Magana Ina da kafafuwana, ama ba tafiya Sai ranan da na ji wa’azin ceto Wai ceton Allah kyauta ne, kuma gaskiya ne Sai na gaskanta, sa’anan Yesu ya kawar mini duhuna Ya sa ni cikin haskensa. Chorus Yau na same ceto Alhamdu ga Allah Yau na same ceto Ina murna sosai Yau na same ceto Alhamdu ga Allah Yau na same ceto. (2x) Verse2 Jinin Ubangiji Yesu ya wanke ni Cikin kaunar Almasihu nake da rai Zuwan Yesu ya bani gafara Kofar sama yenzu abude Shi ya mutu domin in rayu Shi ya sha wahala domin in same hutawa Fansar na a wurinsa take Ya sake halina da jikina Ba domin wani aiki ne na yi Ama Yesu ya fanshe ni da jininsa Ai ceto nan na Allah kyauta ne Alhamdu ga Allah, Yesu karbe yabo Chorus Yau na same ceto Alhamdu ga Allah Yau na same ceto Ina murna sosai Yau na same ceto Alhamdu ga Allah Yau na same ceto. (2x) Interlude Oh Jesus, Thank You for the freedom, Thank You for the salvation, Your sacrificial work on the cross has made me who I am today I’m now a new being, Living in the likeness of the Creator, Covered by the power of the Most High, I have every reason therefore to say thank You Jesus. Ogenang, igwak chang wo kat do? Igwak chang yi chang To, igbap Mi lan mi lan Kakul pa na ya ku Yesu Mi lan mi lan yemi ye (Then, chorus)