Tuna Da Ni Download and Lyrics | Don-ji
Download Tuna Da Ni By Don-ji (MP3)
Lyrics for Tuna Da Ni By Don-ji
[Chorus]
Randa na bar Duniya nan,
Randa na bar duniya nan.
Tuna da ni Yesu, a mulkin ka.
Tuna da ni Yesu, a mulkin ka. (2×)
[Verse 1]
Rayuwan duniya tana da wahala, rayuwan duniyan nan sai da taimakon ka ya Yesu. Ga jarabobi a ko ina, ga zunubi a ko ina, ga yake yake a ko ina, ga kashe kashe a ko ina,Yayinda na kasa ga darajan ka.
Yayinda na yi zunubi. Ka yafe Mani, don alherinka ya Yesu.
Ka yi Mani jinkai, don alherinka. Tuna da ni Tuna.
[Chorus]
Randa na bar Duniya nan,
Randa na bar duniya nan.
Tuna da ni Yesu, a mulkin ka.
Tuna da ni Yesu, a mulkin ka. (2×)
[Verse 2]
A kwai mutane da yawa a duniya,
Mutane da dama a wanan duniya. Su yi maka aiki sosai, amma a karshe sun kasa.
Su yi maka aiki sosai, amma a karshe sun kasa.
A randa zan bar duniya nan. A randa zan bar duniya nan.
Idan na yi maka zunibi, ka bani dama in tuba, don alherinka ya Yesu.
Ka bani dama in yi magana, don alherinka Tuna da ni tuna.
[Chorus]
Randa na bar Duniya nan,
Randa na bar duniya nan.
Tuna da ni Yesu, a mulkin ka.
Tuna da ni Yesu, a mulkin ka. (2×)
Leave a Reply