Skip to content

Don-ji – Sojan Yesu [MP3 and Lyrics]

Sojan Yesu Download and Lyrics | Don-ji

Sojan Yesu By Don-ji

Download Sojan Yesu By Don-ji (MP3)

GET AUDIO

Lyrics for Sojan Yesu By Don-ji

[Intro]
Abakin Daga
Abakin Daga

[Chorus]
Mune soja, sojan Yesu, mune soja,
Kuzo mu kai Bishara, mune soja,
Sojan Yesu, Mune soja, sojan Abakin Daga soja.
Mune sojan Yesu, Abakin Daga
Mune sojan Yesu, Abakin Daga

[Verse 1]
A Karshen kuma, mu karfafa ga Allah,
Ga karfin ikonsa sojoji a bakin daga.
Mu yi damara, da dukan makamai na Allah,
Don mu iya dagewa a gaban kissoshin iblis.
Ai famarmu, ba da nama da jini, ama famarmu,
da mungaye ruhohi ne. Wanda ke zagawa,
A sararin sama, mun dauke makamar mu domin mu fito yaki fire

[Chorus]
Mune soja, sojan Yesu, mune soja,
Kuzo mu kai Bishara, mune soja,
Sojan Yesu, Mune soja, sojan Abakin Daga soja.
Mune sojan Yesu, Abakin Daga
Mune sojan Yesu, Abakin Daga

[Verse 2]
Bari Gaskiya, ta zama damararmu,
To sai adalci ta zama sulken mu.
Shirin kai bishara, kamar talkanmin mu,
Sai mun dauka garkuwar bangaskiya.
Domin mu kashe, duka kiban wutar mungu,
We are not just and ordinarily soldier.
But we are soldier, of rugged materials,
Yesu Ne shugaban mu shine kuma karfin mu fire.

[Chorus]
Mune soja, sojan Yesu, mune soja,
Kuzo mu kai Bishara, mune soja,
Sojan Yesu, Mune soja, sojan Abakin Daga soja.
Mune sojan Yesu, Abakin Daga
Mune sojan Yesu, Abakin Daga

[Verse 3]
By the Name of Jesus, zamu ci nasara,
Komin sananin yaki, bazamu ja da baya ba.
Mune sojan Yesu, ba sojan giya ko taba,
Ba mu son lalaci, don mu jarumai ne.
Mu zama da wayo, mu zama a fadake,
Domin kada mun baude, daga hanyan Allah.
Hm koda an ki mu, hm koda an so mu hm,
Za mu kai bishara, ai sai duniya ta ji mu.

[Chorus]
Mune soja, sojan Yesu, mune soja,
Kuzo mu kai Bishara, mune soja,
Sojan Yesu, Mune soja, sojan Abakin Daga soja.
Mune sojan Yesu, Abakin Daga
Mune sojan Yesu, Abakin Daga

Connect and Follow GospelSongsNG

FACEBOOK TWITTER TELEGRAM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *